Jami'ar Fedral University Lafiya, Ta Sanar Da Ranar Komawa Makarata Ga Dukan Ma'aikatun Ta




Biyo bayan umarni minister ilimin akan gwamnati taraya tayadda da  abude makarantu a fadin kasar.

Jami'ar Fedral University Lafiya, dake jihar Nasarawa a yankin Arewacin Nijeria, ta na sanar da dukan  ma'aikantan Jami'ar da su dawo bakin aiki a ranar Monday 19 ga watan oktoba 2020.

In har ba'a manta ba a ranar 23 ga watan march ne dai Gwanatin taraye ta bada umarni rufe makarantu a fadin kasar, domin dakile yaduwar annobar cutar covid-19.

Don haka hukumar makarantar na kara jan hankalin ma'aikatan da kowa ne yabi umarni kare kai ta hanyar amfani da  face mask da kuma hand sanitizer.

Post a Comment (0)
tsoffin labarai Sabbin Labarai