Yar Jihar Kaduna Da Taci A Takwas Da C Daya A Jarabawar WAEC 2020



Khadijah Jalal, me kimani shekara 15 wanda zata cika shekara 16 nan da 30 ga watan nuwamba 2020. Yar jihar kaduna tayi nasara samu A guda 8 da C guda daya a jarabawar WAEC/SSCE 2020.


Mahaifin khadija ne ya walafa wanan nasara a shafin sa na facebook inda yeke nuna  farin cikin sa da alfahari da diyar sa.


Mahaifinata yakara da cewa, ita dai yarsa tana karatu ne a bangaren kimiya (sciences), a yayin da burinta shine tazamo likita.

Majiyar myarewa school ta sama labarin tuni dai hukumar bada scholarship ta jihar kaduna suka kirata dan tayata murna, kana suka bata shawarwari kan yada zata nema scholarahip na kasashen ketare da hukumar ke bayarwa.


Amadadin dukan masu ruwa da tsakin myarewa school munataya khadijah murnar wanan nasara.

Post a Comment (0)
tsoffin labarai Sabbin Labarai