Hukumar Nuhu Bamali Polytechnic Zaria, ta amince dalibai su koma makarantar a phase kamar haka:
PHASE 1
HND 2 evening da regular
NCE 2 regular
ND 2 Regular da Evening
DIPLOMA 2.
Za su dawo makaranta a ranar 2 ga watan nuwamba 2020.
PHASE 2
HND 1 regular da evening
NCE 1
ND 1 regular da evening
Zasu koma a ranar 7 ga watan Decemba 2020
Sai
Diploma 1 zasu koma 11 ga watan decemba 2020.