Hukumar Jami'ar Umaru Musa Yar'adua, Katsina, na sanar da ma'aikata da daliban cewa, ta amince da dage ranar rantsar da daliban ga sabin dalibanta.
Awani sanarwa daya fito daga Registrar, Mal. Nasir Bello, yace rantsar da daliban da zai wakana ne a ranar 27th Octoba, 2020 wanda a halin yanzu aka dage shi zuwa wani lokaci mai zuwa.
Za a sanar da sabon ranar rantsar wan da zaran an hukumar ta sanya.