Masu Garkuwa Da Mutane Sun Sace HOD, Mutum 2 Da harbin 1 a Makarantar Nuhu Bamali Polytechnic Zaria



Ajiya 14 ga watan Nuwamba 2020, wasu masu garkuwa da mutane suka afka wa makaratar kimiya da fasaha ta Nuhu Bamali Dake zaria, inda sukas sace H.O.D  Computer Engineering  , tare da wasu mutum biyu a mazaunin malamai dake harabar makarantar.


Tare da harbi wani mutum daya a hanu lokacin da yake kokarin guje wa daga masu garkuwa da mutane, inda a halin yanzu yake jinya a asibiti.


Arewa School na mika sakon jajantawa ta ga ilahirin hukumar, Daliban makarantar da gwamnatin jihar Kaduna  kan wanan mumuna lamarin.


Tare da adu'ar Allah baiyana su ya kuma bawa wanada ya jikata lafiya, ya kare kare mu baki daya daga sharin masu irin wanan mumunar dai'a.

Post a Comment (0)
tsoffin labarai Sabbin Labarai