Comrade Uzaifa Bello, Ya Jajanta Wa Hukumar Makarantar Nubapoly Kan Batun Sace Mutum 3 Da Jikata 1 Da Yan Bindaga Sukayi

  


Dan takarar mataimakin shugaban dalibai Nijeria (NANS),   Comr Uzaifa Bello, ya jajantawa hukumar makaratan kimiya da fasaha ta   Nuhu Bamalli Polytechnic Zaria, da gwamnatin jihar kaduna, bisa al-amarin da yafaru jiya da misalin karfe  9pm na dare.


Inda yan bindiga suka sace mutum 3 da harbin daya a mazaunin malamai dake makarantar ta Bamali, ciki har da H.O.D Computer Engineering.


Akarshe yana adu'a Allah, ya kubatar da su sanan ya bawa wanda ya jikata lafiya.




Sign  young comrade 


DG media uzaifa campaign organization

Post a Comment (0)
tsoffin labarai Sabbin Labarai