Jami'ar Kaduna Ta Sanar Da Ranar Rufe Post UTME/DE Na Kakar 2020/2021

 



Ana sanar da dalibai masu neman gurbin karatu a jami'ar jihar Kaduna, cewa za'a rufe shafin cike gurbin na post UTME/DE na kakar shekarar 2020/2021,  a ranar 29 ga watan Nuwamba 2020.


A don haka ana shawartan duk wanda basu cike form din post UTME/DE su yi amfani da wanar daman don in aka kule baza asake budewa ba, sanan dole sai acika form din kafin asamu gurbin karatu.

Post a Comment (0)
tsoffin labarai Sabbin Labarai