Fedral Poly Mubi Ta Dage Ranar Fara Jarabawar Zango na 1 da 3 na kakar 2019/2020

 


Ana sanar ga dukan daliban fedral poly Mubi, cewa biyo bayan ganawar Students Union Government  rashen makarantar, da kuma meeting din gagawa da hukumar tsare tsare ta gudanar a ranar Juma'a 13 ga watan nuwamba 2020.


Inda akacin ma matsaya kan dage jarabawar zango na 1 da 3 na kakar 2019/2020 daga ranar litini 16 zuwa litini  23 ga watan  Nuwamba 2020.


Inda ayanzu za'afara jarabawar daga ranar litini 23 gawatan Nuwamba zuwa ranar sati 12 gawatan December 2020.


Don haka ana kara sanar da dukan dalibai cewa su tabatar sun yi amfani da dokokin kariya daga annobar corana a yayin jarabawar.


Post a Comment (0)
tsoffin labarai Sabbin Labarai