JAMB: Ta Shirya Gudanar Da Jarabawa Ga Wanda Suka Samu Matsalar Thumbprint Na Shekarar 2020


 

JAMB: Anshawarci Wanda Suka Samu Matsalar Thumbprint A Jarabawar 2020, Su sake Printing Slip Don Rubata Jarabawa


Hukumar jarabawa t Joint Admission And Matriculation Bord (JAMB), na kira ga daliban da suka  suka sama matsalar thumb print a lokacin gudanar da jarabawar 2020, da su sake reprinting slip din jarabawar a shafin hukumar don sake rubuta jarabawar.

 

Dalibi zai ziyarci center da yayi register jarabawar a ranar 30 ga watan nuwamba 2020, don zana jarabawar.


My arewa school na wa dukan dalibai fatan nasara.


Post a Comment (0)
tsoffin labarai Sabbin Labarai