KASU Ta Fitar Da Jadawalin Karatun Zango Na biyu Na Kakar 2019/2020

 



Jami'ar Jihar Kaduna (KASU), Tafida jadawalin karatun zango na biyu na kakar 2019/2020.


Ga jadawalin kamar haka:


 1.  Za afara karatu a  ranar 7 - 18ga watan december 2020   (karatun sati biyu).

 

2.  Hutun bikin krismeti da na sabon shekara 19 ga watan december zuwa 1 ga watan yanayar 2021(hutun sati 2).


 3. Za'acigaba da karatu daga 4 -22 gawatan yanayar 2021 (karatun sati 3).


 4.  Za gudanar da C.A test daga 25-29 ga watan yanayar 2021 (Sati 1).


 5. Za fara jarabawa zango  na biyu na kakar 2019/2020 a ranar 1 gawatan faburairu zuwa 6 ga watan march 2021 (sati 6).


 6. Damar chanja fagen karatu daga ranar 22 -26 ga watan march 2021.

 

7.  Inda za afara kakar 2020/2021 a ranar 30 ga watan march 2021.

1 Comments

Post a Comment
tsoffin labarai Sabbin Labarai