Hukumar makarantar Airforce institute of Technology (AFIT), Kaduna. Na farin cikin sanar da dalibi cewa tafara saida form din Direct Entry ga dalibai da suke son karatu a makarantar.
DALIBAN DASU KA CACANCI SU CIKA WANA GURBIN
1. Dalibi ya kasan ce ya zabi makarantar a matsayin makarantar ta farko a jarabawar JAMB.
2. Dole dalibi ya kasance yana da credit guda 5 a jerabawar sa ta Olevel har da Maths da English
3. Sanan dalibi yazama ya na da upper credit a diplomar sa
4. Dole dalibi ya tura da transcript na result dinsa ga registrar makarantar.
YA YA DALIBI ZAI CIKE FORM DIN AFIT NA SHEKARAR 2020/2021
Dalibi ya ziyarci shafin makaratar akan adreshin yanar gizo me su na https://portal.afit.edu.ng/DE/
Domin cika form din.
Sanan dalibi zai biya naira dubu biyu (#2000), a matsayin kudin nema admission din.
Ta hanyar yanar gizo ne kadai dalibi zai iya biyan kudin.
DAN'NA NAN DOMIN CIKA FORM DIN
RANAR GAMA REGISTRATION
Babu rana a halon yanzu