Jami'ar Fedral University Gashua, Ta fara Sai da Post UTME/DE Form Na Shekarar 2020/2021



Hukumar makarantar Fedral University Gashua, dake jihar Yobe arewa maso gabashin Nijeria. Na Sanar da dalibai da suka zabe makarantar  a farko a jarabawar JAMB cewa sun bude shafin sayar da form din screening na shiga jami'ar na shekarar 2020/2021.


DALIBAN DA SUKA CANCANCI  CIKE FORM DIN POST UTME/DE FEDRAL UNIVERSITY GASHUA NA SHEKARAR 2020/2021.


 1.  Dalibi sai yazama dole yazabi makarantar a matsayin zabin sa na farko a JAMB

 2. Daliban UTME : Sai dalibi ya ci adadin maki 160 a jarabawar JAMB

 3. Daliban DE : Dalibi yazama na yaga ma diplomar sa da karanci UPPER CREDIT a NCE kuma MERIT, IJMB kuma point 6 zuwa sama sai Masu HND yazamana yana da Lower Credit.

 4. Dalibi dole sai ya na da credit 5 a OLEVEL result dinsa.


YADA DALIBAI ZASU CIKA FORM DIN  POST UTME/DE FEDRAL UNIVERSITY GASHUA 2020/2021


Dalibai su ziyar ci shafin form din shiga jami'ar na yarnar gizo a akan adreshin

www.fugashua.edu.ng


Domin cika form din.


Dalibi zai biya naira dubu biyu(#2000), a matsayin kudin form din.


DANNA NAN DOMIN CIKA FORM DIN


RANAR RUFE FORM DIN

babu rana a halin yanzu



JAN KUNE: Dalibai su sani baza akira su domin tantancewa ba ko rubuta wata jarabawa, duk dalibin daya samu admission zai duba a JAMB CAPS ne kawai.

 


Post a Comment (0)
tsoffin labarai Sabbin Labarai