Wasu Jerin Dalibai Ne Yazama Dole Suyi Upload Na Olevel A JAMB Caps Portal



Shi dai Olevel upload ya zama dole ga duk wani ko wata daliba da take neman gurbin shiga Jami'a, colleji ilmi da kimiya da fasaha a fadin Nijeria.


Duk da cewa a shekarun baya dalibai basu san wani abu da ya shafi jamb upload ba kama daga shekarar 2015 zuwa baya, ama daga shekarar 2016 zuwa yan zu ya zama dole sai dalibi yayi ka fin ya samu admission.


Upload na Olevel tsari ne da hukumar jarabawar jamb takawo da yazama an kawar da rashawa a harkar bada admission a fadin Nijeria.


WANE DALIBI YA ZAMA DOLE YAYI UPLOAD OLEVEL RESULT


 Dukan rukuni dalibai da suke nema admission  ta hanyar Jamb ya zama dole  suyi, dalibai kamar:


 1.  Dalibi mene man gurbin karatu a collejin kimiya da fasaha

 2. Dalibi mene man gurbi a collejin ilimi

 3. Dalibi mene man gurbi a Jami'a (100l da 200l da 300l)


Dukan wana rukuni dalibai yazama dole sai sun yi upload na Olevel a jamb caps portal



Post a Comment (0)
tsoffin labarai Sabbin Labarai