[COVID-19]FG Ta Amince a Bude Sansanini Horar Da Masu yi Wa Kasa Hidma (NYSC)




Inba amanta ba Tun bayan bular anobar da corona virus a Nijeria, ne gwamnatin taraya ta bada umarni rufe dukan makaratu da sansanni horar da matasa masuyi wa kasa hidma a fadin Nijeria, a matsayin hanyar dakile yaduwar cuta.


Mr. Sunday Dare, Minister Matasa da wassani, ya sanar da cewa gwamnati ta amince a bude sansanni horar da matasa masu yi wa kasa hidma NYSC a fadin kasar.


Hukumar kula da horar da  matasan sun amince da bude sansanonita guda 37 a ranar Talata 10 ga watan Nowamba 2020. 


Hukumar ta kara da jan hakalin matasa du su bi dokikin kare kai daga kamuwa da cutar Covid-19 alokacin da za su shiga sansanoni horar wa. 

Post a Comment (0)
tsoffin labarai Sabbin Labarai