KASU Ta Daga Jarabawar Ranar 26 da 27 Ga Watan Oktoba 2020 Sakamokon Dokan Kule

 


Hukumar jami'ar jihar kaduna, na sanar da dalibai cewa a madadin jagoran da senate makarantar, sun amince da daga jarabawar ranar monday 26 da talata 27, ga watan oktoba sakamokon dokar kulen da akasa a fadin jihar kaduna.


Adon haka ana sanar da dalibai cewa za a sauya ra'nakun jarabawar zuwa wani lokacin da yadace.


Jagoran jami'ar Prof. Muhammad Tanko, yana janjantawa dalibai kan abin da dage jarabawar zai janyo wa dalibai.


Samuel S.  Manshop

Rejistrar


Post a Comment (0)
tsoffin labarai Sabbin Labarai