Hukumar makarantar Hassan Usman Katsina Polytechnic, ta sauya ranar bude makaranta daga 26 ga watan oktoba 2020 zuwa 2 ga watan nuwamba 2020.
Sauya ranar yazo sakamakon makaranta naso ta shirya don tabatar da dalibai dazasu dawo makarata sun bi kaidojin matakin kare kai daga cutar Covid-19.
AHMADU UMAR
SAR Information and Publication Officer