Abubuwan da ake bukata
1. Waya me browzin
2. Naurar Chrome browser
3. Data a layinka
4. Katin jarabawar WAEC 2020
HANYOYIN DUBA SAKAMAKON JARABAWAR WAEC 2020
1. Ka kunna datar ka, sai ka bude chrome browzer ka
2. Ka shigar da shafin dyba saka mokon akan adreshin: www.waecdirect.org
3. In shafin ya bude, sai ka saka exam numbar ka a farko
4. Kazaba shekarar jarabawar
5. Sai kazaba kalar jarabawar wanda zaka sa " SCHOOL CANDIDATE RESULT"
6. Sanan kasa pin da serial no dake jikan ID Card din jarabawar.
7. sai ka dana submit kajira shafin ya dauko maka result din ka.
YADA ZAKAYI AJIYE SAKAMOKAN JARABAWAR WAEC 2020 A PDF
1. Kadanna wasu digo guda uku a samar chrome browser ka.
2. Zai bayana maka wasu abubuwa sai zabi share.
3. Daga nan zai kara baka wasu option ka zaba print .
4. Zai maka savin akan waya a pdf.