KUSTWUDIL, Zata kadamar da Fagen karatun Pharmaceutical Science Nan Bada Dadewa Ba


 KUSTWUDIL Zata kadamar da Fagen karatun Pharmaceutical Science Nan Bada Dadewa Ba


A jiya 13 ga watan oktoba 2020. Jami'ar Kano University of Science and Technology Wudil (KUSTWUDIL), Ta karba bayanan  kadamar da dauran karatu pharmaceutical science.


A yunkirin cigaba da kuma samar da guraben karatu ga dalibai da dama a cikin jami'ar.


Wanan wani cigaba ne da  zai kara ingatar da harkar kiwon lafiya  a jihar kano da kasa ma baki daya.


Post a Comment (0)
tsoffin labarai Sabbin Labarai