Taraba State Polytechnic Tafara Saida Form Din Post UTME Na 2020/2020

 



Hukumar makarantar taraba State Polytechnic, na kira ga ma su son karatu a makarantar cewa, tafara sai da form din kakar shekarar 2020/2021.


Daliban Da Suka Chanchaci Cika Form din TARABA POLY POSTUTME 2020/2021


 1.  Dalibi mai neman gurbin National Diploma, sai yanada maki 120 a jarabawar JAMB.


 2. Dalibi dole akasance yanada credit 4 a jarabawar Olevel dinsa.



YADA DALIBI ZAI CIKA TARABA POLY POST UTME FORM 2020/2021


Dalibi zai ziyar ci shafin yanar gizo na makarantar akan adreshin www.tarabapoly.edu.ng


sanan ya biya naira dubu biyar da dari biyar kudin cika form.




Post a Comment (0)
tsoffin labarai Sabbin Labarai