Aminu Saleh College Of Education Ta Kaddamar Da Wani Tsari Mai Taken Operation Show Your ID Card

 


Hukumar ASCEA, ta na sanar wa ma'aikatan ta cewa ta kadamar da wani tsari mai taken opration shour your  ID card, a matsayin hanyar da hukumar ta amince bun shige da fice cikin harabar makarantan.


Wanan tsari yazo ne sakamokon inganta tsaro da kuma gane masu mu'munar abu dake shiga da fice batare da ansan su ba, kuma yayi sanadiyar kowa karshen sata, da lalata kayayakin makaratar dasu suke wanda ba asan su wane ne ba.


Adon haka duk wanni ma'aikacin da bashi da ID card to yakai kasan offishin tsaro dake kula da jamiar don sabonta ko yin ID card, kafin fara aikin sabon tsarin.


Gimba A Babaji

For: Rejistra




Post a Comment (0)
tsoffin labarai Sabbin Labarai