Aminu Saleh College Of Education Na Umurtan Ma'aikata Collejin Su Dawo Bakin Aiki

 


Bayan tattauna war gaggawa da ya wakana aranar 21 ga watan Oktoba 2020, hukumar ta amince duka maikatan makaratan (malamai da wanda ba malamai ba), su dawo bakin aiki a ranar litini 26 ga watan oktoban 2020.


Awanni mataki na yuwar bude makarantan don cigaba da karatu.


Hukumar takara da cewa duk kan malaman dazasudawo sutabatar sun bi kaidojin kare kai da kuma hana yaduwar cutar Covid-19, ta hanyan rage cinkiso, wanke hannu, sanya face mask da sauran su.



Suleiman Shehu


Chief information officer 

For: Rejistrar

Post a Comment (0)
tsoffin labarai Sabbin Labarai