Fedral Polytechnic Mubi Ta Sanar Da Ranar Komawa Makaranta Ga Dalibai Da Malamai



Hukumar makarantar Fedral Polytechnic Mubi, na farin ciki sanar da malamai da daliban makaratar cewa, hukumar tsare-tsare karatu na makarantar ta amince: 

1. da abude makaratar a ranar  26 da 31 ga watan oktoba 2020 don karasa karatun zango na daya da na uku na kakar 2019/2020.

 

 2. Inda za'a zana jarabawar zango na daya dana uku ranar 2 ga watan nuwamba, akuma gama ranar 18 ga watan nuwamba 2020.




 

Post a Comment (0)
tsoffin labarai Sabbin Labarai