Fedral Polytechnic Damataru Tayi Kwaskwarimar Jadawalin Karatun Kakar 2019/2020

 


Hukumar makarantar Fedral Polytechnic Damaturu, ta yi kwaskwarimar jadawalin karatun kakar 2019/2020 na zango nadaya da uku, inda ta amince da:




 1. 19 ga watan oktoba 2020, dukan malamai sukoma bakin aiki


 2.  Daliban zango farko da na uku (regular)  sukumo makaranta a Ranar sati 24 ga watan oktoba 2020.


 3.  Inda za a cigaba da darasi zangon farko da na uku a ranar litini 26 ga watan oktoba zuwa juma'a 4 ga watan december 2020.


 4. Inda za'afara jarabawar zangon farko da na uku a ranar 7 gawatan december  zuwa 19 gawatan december 2020.

 

ZANGO NA BIYU DA NA HUDU NA KAKAR 2019/2020 NA FEDRAL POLY DAMATURU


 1.  Za afara darasin zango na biyi da na hudu na kakar 2019/2020 a ranar litini 4 ga watan yanayar a kuma gama  15 ga watan march na 2021 ga dukan dalibai.


 2. Za fara jarabawar zango na biyu da na hudu a ranar 22 ga watan march zuwa  3 ga watan aprilu 2021.

 

3. Maki da tattaunawa kan jarabawar zango na biyu da na hudu  za ayi sa a ranar 3 ga watan aprilu zuwa 2 ga watn mayu 2021.


 4. 2 ga watan mayu zai zamto Karshen karatun kakar 2019/2020


 5. Inda za afara sabon kakar shekarar 2020/2021 ranar 4 gawatan Mayu 2021.  



 Dr. Shatima U. Ali

Director Academic Planing


Post a Comment (0)
tsoffin labarai Sabbin Labarai