Aminu Saleh College Of Education Azare, Za Ta Tattauna Ranar Bude Makarantar Ranan Laraba


 

A wani sanarwa da yafito daga Sabo Yakubu, Deputy Rejistra (acads), yace ana kiran hukumar tsare tsare makarantar don halartan taron na gaggawa wanda zai gudana kamar haka:



Ranar: laraba 21 gawatan oktoba 2020.

Lokaci: karfe 9 na safe.

Gurin taro: Academic Board Chamber.


Don tattauna batun kan bude makarantar.


Post a Comment (0)
tsoffin labarai Sabbin Labarai