Hukumar Jarabawar WAEC tasanar da cewa ta saki jarabawar shekara 2020 a yau 2 ga watan nuwamba 2020.
DADUMI DUMINSA: YADDA ZAKA DUBA SAKAMOKON JARABAWAR WAEC 2020 DA WAYAR HANNU
Dalibai 1,538,445 suka samu damar Jarabawar a Nijeriya, wanda kashi 94.69% ne zasu ga sakamakon su.
Yayin da haryan zu hukumar na kan gudanar da bin ciken wasu darusan na dalibai kimani 81,718, kashi 5.31%
Dalibai 1,338,348 wanda suka kai kimani kashi 86.99%, suka ci credits 5 wanda akwai (i.e hada ko kuma darasin turanci da ko kuma lisafi).
Yayin da dalibai 1,003,668 wanda suka kai kashi 65.24%, suka ci credits biyar ciki harda lisafi da turanci.
Hukumar WAEC tace tasami kari kashi 1.06% na nasara akan sakomakan daliban shekarar baya.
Anrike Sakamokon dalibai 215,149 wanda ya kai kashi 13.98%.