Za Aci Gabada Za'na Jarabawar NECO 2020 Ranar 9 Ga Watan Nuwamba

 


Hukumar zanan jarabawar National Examination Council (NECO), Ta sanar da cewa za acigaba da za'na jarabawar na shekarar 2020 a  ranar 9 gawatan nuwamba a duk fadin jihohin Nijeriya.


Hukumar ta dakatar da jarabawar ne sabida matsalar tsaro da ke barazana  akasar sabida masu zanzangar #ENDSARS.


Hukumar ta kara dace wa zata saki sabon jadawalin jarabawar a ranar 4 ga watan nuwamba wanda dashi za acigaba da gudanar da jarabawar na shekarar 2020.

Post a Comment (0)
tsoffin labarai Sabbin Labarai