Hukumar makarantar Umaru Dan Galadima School of Health Technology Foundation, na sanar da dalibai cewa ta fara sai da form din gurbin karatu na kakar 2020/2021.
DUBA CIKAKEN DARUSAN DA AKE GUDANARWA A MAKARANTAR UMARU DAN GALADIMA
YADA ZA A SAI FORM DIN
Daliban da ke son siyan form din su ziyarci shafin makarantar akan adreshin
Ko su ziyar ci harabar makaratr dake titin college road Unguwar dosa dake kaduna.
Akan Naira #3,500