Bilyaminu Usman Poly Tafara Sai da Form Din Post UTME Na Shekarar 2020/2021


 Hukumar gudanarwa makarantar kimiya da fassaha ta Bilyaminu Usman Poly, na jihar Jigawa, na farin cikin sanar da dalibai fara sai da form din post UTME na kakar 2020/2021.


Dalibai zasu ziyarci shafin

http://bupoly.admissions.cloud//

Su na dana NEW APPLICATION a saman shafin .

Sai su cike dukan bayanan da yakamata.

Suyi am fani da number wayoyin su a matsayin user name da password.



Daliban suyi login,  su biya kudin post utme sanan su cike form din .


Post a Comment (0)
tsoffin labarai Sabbin Labarai