Zaku Iya Cika Form Din 2020 Post UTME, Daliban Da Suka Sauya Nubapoly A Zabin Farko

 


My Arewa school, ta samu bayanan cewa duk dalibin daya sauya Nuhu Bamali Polytechnic Zaria(NUBAPOLY), a zabin farko wato yayi (change of institute), a kakar 2020, zai iya cike form din Post UTME na makarantar a yanzu.


In ba a manta ba anfara cike form din ne tun watan oktoba 2020, ga daliban da suka zabi makarantar a farko tun lokacin cike jarabawar JAMB har izuwa 30 ga watan nuwamba 2020.


inda hukumar makarantar ta bada dama ga daliban da suke sha'awar karatu amakarantar da su sauya makarantar zuwa zabin farko.


Toh yanzu daliban suma zasu iya cike form din su na post UTME a shafin yanargizo na makaranatar.


KARANTA YADA ZAKA CIKA FORM DIN NUBA POLY 2020 POST UTME 


My Arewa school na wa dalibai fatan nasara da samu gurbin admission a kakar 2020.





Post a Comment (0)
tsoffin labarai Sabbin Labarai