Dalilan Da yasa Jami'ar ABU da BUK, Ba Zasu Taba Ba Dalibai Gurbin Karatu Ba Masu Maki Kasa Da 180


Shafin my Arewa School, yayi nazari da bin ciko dalilon dayasa jami'ar Ahmadu Bello Zaria(ABU) da Bayero University Kano(BUK), ba zasu taba bawa dalibi gurbin Karatu ba me kasa da maki 180.



Dalibai da dama na kallon abun ne da za'ayi cewa zaiyu tunda har hukumar jarabawa JAMB da masu ruwa da tsaki ne a sha'anin karatu ke yanke shawarar adadin maki na kowace makaranta a Nijeriya ciki harda shugabanin jami'oi.


Abun bakamar yada daliban suke dauka bane, dalin lan dayasa wa inan makarantun bazasu taba ba wadalibi gurbin karatu ba shine kamar haka kamar yada shafin myarewaschool yayi nazari sun hada da:


 1.  Wa in'nan Jami'oin na daga cikin manyan jami'oin da ake ji dasu a Nijeriya da Africa baki  daya musaman ma ABU zaria.


 2. Adadin daliban dasuke sha'awar karatu a jami'oin yafi yawan adadin gurbin karatu da jami'ar ke dashi da linki 5 zuwa sama kafin sakamokon jarabawar JAMB ta fito.

 

3. Adadin wanda suke cin 180  zuwa sama a jarabawar JAMB sunfi adadin gurbin karatun da jami'oin suke dashi duk shekara da linki 2 zuwa sama.

 

4. Shiyasa ma makarantar take sake gudanar da jarabawa post UTME ga dalibai dan cire agregate score  dan kara rage yawan daliban da suka ci 180 a JAMB.


 5. Kun ga kho babu tayada wanda yaci kasa da 180 a jarabawar JAMB zai samu gurbi karatu a wandanan Jami'oin, Tunda shima mai maki 180 bayi da tabas din samun gurbin karatu.


Wanan ma da wasu dalilai na daga cikin dalilan dayasa wa'inan jami'oin baza su taba ba da gurbin karatu ga dalibai masu maki kasa da 180 ba.

Post a Comment (0)
tsoffin labarai Sabbin Labarai