NUBAPOLY:: Tafara Sai da Form Din HND,IJMB da DIPLOMA na Shekarar 2020/2021



Hukumar makarantar kimiya da fasaha ta NUHU BAMALI POLYTECHNIC ZARIA, na sanar wa dalibai masu neman gurbin karatu a HND,IJMB da DIPLOMA cewa ta fara saida form din shekarar 2020/2021.


KAIDOJIN CIKE FORM DIN HND/IJMB/DIPLOMA


 1. Dole sai dalibi yanada credit 5 a jarabawar OLevel, kada yawuce zama jarabawa biyu.

 2. Dalibin dake neman gurbin HND sai ya na da sakamokon National Diploma, sanan yayi I.T na shekara daya.

 

YADDA ZAKA CIKA FORM DIN HND/IJMB/DIPLOMA NUBAPOLY 2020


Masu sha'awar cike form din su ziyarci shafin 

www.nubapoly.net 


don cike form din.

Form din kyau ta ne .




Post a Comment (0)
tsoffin labarai Sabbin Labarai