NUBAPOLY SUG: Ta Cinma Matsaya Da Masu Gidajen Haya Na Gobirawa




Shugaban daliban makaratar Nuhu Bamali Polytechnic, Comrd. Bello Muhammad Bello, ya samu ganawa da masu gidajen hayan dalibai a unguwar gobirawa.


Inda su ka tatauna batun makomar kudin hayyan dalibai  bayan annobar corona virus, inda dalibai sukayi watani a gida.


Akarshe dai sun cimma matsaya cewa dukan dalibai zasu biya kudin hayan watanni da suka rage ne sukara sa karatu su.


A donhaka dukan dalibai ana umartan su sukawo karar mai gidan da bai karba kudin ba ga kungiyar.


Haka zalika suma dalibai mazauna magume shirye shirye na kan hanya suma.


Muhammad Auwal

SUG PRO


1 Comments

Post a Comment
tsoffin labarai Sabbin Labarai