Hukumar makarantar kimiya da fasaha ta BIDA POLYTECHNIC, Ta na sanar da karin wa'adi domin rejista form din Bidapoly 2020 post utme.
Inba amanta ba form din dai a sanarwan farko za arufe shi ne a ranar 31 ga watan oktoba 2020, ama yanzu amaida shi baranar rufewa.
A don haka duk daliban da basuyi rejista ba su kokarta suyi.
Myarewa school na wa dukan dalibai fatan nasara.