Nuhu Bamali Polytechnic Ta Saki Admission na Shekarar 2020/2021

 



Makaratar kimiya da fasaha ta Nuhu Bamali Polytechnic dake zaria, a Jihar Kaduna, ta saki Jerin Sunayen Wanda suka Samu gurbin karatu a kashin Farko Na kakar shekara 2020/2021.

Sabon mataimakin Deen din Dalibai rashen tsangayar dake Annex Kan titin gaskiya, ya tabatar da sakin Sunayen daliban da suka Samu gurbin karatu a karon Farko Na kakar shekara 2020/2021.

Yakara dacewa komitin dake Kula da bada Admission sun AMINCE afara tantacewar Dalibai a ranar 26 ga watan Afrilu, 2021.

Yadda Dalibai Zasu duba ko sun Sami gurbin karatu a makaratar Nuhu Bamali Polytechnic na shekara 2020/2021?

 1.  Dalibai siziyarci shafin yanargizo makaratar Akan adireshin www.nubapoly.edu.ng
 2. Su latsa Kan "Students portal", su taba "menu"
 3. Zasuga "Admission " su latsa sai su saka application no ko numbar Rejistan JAMB din su.
 4. Sai su danna search


Muna taya duk Wanda suka Samu Admission murna
Post a Comment (0)
tsoffin labarai Sabbin Labarai