Kollejin Illimin Na Alvan Ikoku Ta Saki Sunanyen Daliban Da Suka Samu Gurbin Karatu a Fegen NCE, Degree Na Shekarar 2020/2021




Kollejin Illimin Na Gwamnatin Taraya na Alvan Ikoku, na Jihar Imo, ta saki Sunanyen Daliban Da Suka Samu Gurbin Karatu a Bangaren NCE da Degree na Shekarar 2020/2021.

Dalibai Zasu I ziyarta shafin makaratar don duba ko sun Samu gurbin karatun a dukan bangarorin, ko Kuma su ziyarci alunan sanarwa dake fadin makaratar don duba Sunanyen su.

Yadda Dalibai Zasu duba ko sun Samu Gurbin Karatu a Kollejin illimi na Alvan Ikoku a shekarar 2020/2021?

 1.  Dalibai su ziyarci https://app.alvanikoku.edu.ng/verify
 2. Suka numbobin rajista JAMB dinsu
 3. Su Danna cigaba don sanin matsayar samun gurbin su.

Dukan daliban da suka Samu gurbin Karatu a shawarce su day su ziyarci shafin JAMB CAPs domin amincewa ko rashin say na gurbin karatu da aka Basu.

Daliban da Basu Samu ba Kuma su cigaba da ziyar tan shafin makaratar lokaci zuwa lokaci don dubawa, don akwai wasu suna da za akara sakewa.

Muna taya Wanda suka Samu gurbin karatu murna 
Post a Comment (0)
tsoffin labarai Sabbin Labarai