USCOEGA: Sanarwa Kan Karban Takardan kamalawa Degree Ga Daliban Da Suka Kamala

 



Hukumar makaratar  Umar Suleiman College of Education, Gashua, na Jihar yobe na sanar da daliban da suka Gama Degree yadda Zasu bi su karbi Takarda Kamala karatun su.

Sanarwa ya biyo bayan taron da Hukumar makaratar tayi me a ranar 20 ga watan Afrilu, 2021.

Hukumar tace ta sama umarni sanar da Dalibai da suka Kamala degree na shekarar 2019 cewa takardun sakamakon su ya kamalu Kuma Zasu iya zuwa don karba.

Bugu da kari, daliban zasu biya naira dubu sha uku, a asusun degree makaratar a bankin Micro Finance dake Gashua.

Bayanan Asusu:

(1) Sunan Asusu - Degree Programme
(ii) Numbar Asusu - 0305009127

Dalibai su tabata sun karbo Takarda shedan biyan kudin sanan sukai offishin Bursary don karbar resiti shedan biya.


Post a Comment (0)
tsoffin labarai Sabbin Labarai