My Arewa School, na farincikin sanar da daliban da suka ne gurbin karatu a Jami'ar Jihar Kaduna, (KASU), Cewa makarantar ta sake sakin Sunanye daliban da suka Samu gurbin karatu a kakar shekara 2020/2021 a shafin ta na yanargizo.
Ana shawartan daliban dake jiran samu gurbin zu ziyarci shafin cika takardan Dan shiga na makarantar don duba Sunanye su.
Yadda dalibai zasu duba ko sun sama gurbin karatu a Jami'ar Jihar Kaduna na shekarar 2020/2021?
1. Dalibai su ziyarci shafin www.forms.kasu.edu.ng
2. Su latsa "CHECK MY ADMISSION STATUS"
3. Su saka numba rajista JAMB dinsu
4. Su latsa maba lin "CHECK"
5. Zasu ga sakon samun gurbin karatu ko akasin haka.
Muna wa daukacin dalibai fatan nasara.