Kollejin Illimi Dake Zaria wato (FCE Zaria), ta rage Kudin Karbar Takardar Kamala Karatu Zuwa naira dubu biyar.
Kafin ragewar, da dalibai suna biyan naira dubu goma Sha hudu ne in Zasu karbi Takarda Kamala Karatu su.
Ragin Kudin ya biyo bayan amincewar Ag. Provost din makarantar Dr. Balarabe Usman, akan rage Kudin daga naira dubu aha hudu zuwa naira dubu biyar.