Ana sanar da Ma'aikata kollejin Noma, Kimiya da fasaha na Jihar Nassara Lafiya, cewa sauyin ranar Jarabawar Zango Na biyu zuwa ranar 22 ga watan Afrilu 2021. Yana Nan daram.
Sanarwa ta kara dacewa : Ku sanni ranaku da lokutan Jarabawar na na daram damdam ba sauyi.