Hukumar makarantar Federal College of Education na Jihar Kano (FCE KANO), na farincikin sanar da dalibai cewa ta saki Jerin Sunanye dalibai da suka Samu gurbin karatu a kakar shekara 2020/2021.
Dalibai da suka ne ma gurbin karatu Kan iya garzayawa shafin makaratar da Duba sunayen nasu.
Hanyoyin Da Dalibai Zasu bi Don Duba Sunanye Su a admission din FCE KANO?
1. Dalibai su ziyarci shafin http://www.fcekano.edu.ng/portal/welcome/admissionresult/
2. Sanan su saka no rejistan JAMB din su
3. Su dannan Duba Admission
Munataya dukan dalibai da suka Samu gurbin karatu murna.