FUOTUOKE |
Hukumar jam'iar Gwamnatin Tarayya na Otuoke ta Sanya Ranar Rantsar da Sabin Dalibanta a karo na Tara.
Bikin rantsuwar zai gudanane a kamar haka:
RANAR: Sati, 13 gawatan Faburairu, 2021
LOKACI: 10:00 am
GURI: University Auditorium, East Campus
YADA DALIBAI ZASU AMSA/MAYAR DA HAYAN RIGAN RANTUWA
1. Kudin hayar naira dubu biyu ne kacal.
2. Ranar 11 gawatan Faburairu, 2021. Za a rufe bayar da hanyan rigunar
3. Ranar Alhamis 4 ga watan Faburairu, 2021 za afara karban hayan a ofishin Faculty ofisa dake cikin ofishin Senate.
4. Ranr Talata 16 gawatan Faburairu, 2021. Za arufe dawowa da kayan rantsuwar.