KUSTWUDIL ta Kara wa'adin yin Rijistan Dalibai

 

KUSTWUDIL



Hukumar jam'iar Kano University of Science and Technology, Wudil Jihar Kano  na sanar da daliban ta cewa ranar 12 gawatan Faburairu, 2021 karshen yin Rijista yanar gizo kakar 2020/2021 .



Kowane dalibi yatabatar yagama yin Rijistan sa a tsakani 15 zuwa 22 ga watan Faburairu, 2021.


Rashin Kamala Rijista a tsakanin wanan wa'adin ka iya Sanya tarar  sati guda na lati.


Post a Comment (0)
tsoffin labarai Sabbin Labarai