Rade radi ya cika shafuka Sada zumunta cewa Za'a sauya Sunan Jam'iar Jihar Kaduna (KASU) daga kaduna State University zuwa Magajin Gari Sambo University, Kaduna.
Shin meye gaskiyar wanan labari?
My Arewa School ta gudanar da bin cike don sannin sahihacin wannan batu ama Bata Sami kwakwarar huja ko ji daga majiya Maikarfi kan wannan labari ba.
A don haka zata cigaba da bincike har tasamo asalin gaskiyar zancen.