NUBAPOLY: Ta Nada NAFIU SHEHU Sabon Duputy Deen Students Affair

 


Hukumar makarantar kimiya da fasaha dake Nuhu Bamali Polytechnic Zaria,  ta amince da nadin Mallam Nafiu Shehu, a matsayin Deputy Deen Students Affairs.


Kafin nadin, mallam Nafiu Shehu, malamine a Banking and Finance department sanan kuma shine Exam officer na department din.


Ya koyar da dalibai da dama ciki harda mamalakin jaridar my Arewa School, mallam Nafiu mutum ne mai bin doka da order.


Amadadin ma'aikatan jaridar my arewa  school muna taya mallam murnar samun a wanan mukamin, kuma Allah taya riko.

Post a Comment (0)
tsoffin labarai Sabbin Labarai