Makaratar Bida Polytechnic Ta Sanar Da Ranar Ko Mawa Makaranta Ga Daliban Ta

 


Ranar komawa makarantar Federal Poly Bida .


Hukumar makarata ta sanar  da haka ne bayan gudanar da taro da  Academic Board tayi, in da aka amince da za abude makarantar a ranar  laraba 21 ga watan oktoba 2020, don cigaban zangon farkon kakar shekarar 2019/2020. 


A don haka dukan dalibai su sanni cewa za acigaba da darusa a ranar da aka bude makarantar.




Post a Comment (0)
tsoffin labarai Sabbin Labarai