Jami'ar Umaru Musa Yar'adua Ta Sanar Da ranar Komawa Makaranta ga Dukan Dalibanta

 


Hukumar jami'ar Umaru Musa Yar'adua ta amince da bude makaranta  ga daliban ta. A wanni sanarwa da yafito da hukumar ta fitar me lamba . KTS/DHE/UMYU/247/VOL.XVII/3771, da comitin ya gabatar a ranar 16 ga watan oktoba 2020.


 za abude makaranta ne a ranar monday 19 ga watan oktoba 2020.




WASU ABUBUWA DA DALIBAI ZASU   SA NI 


 1.  Za abude makaranta a ranar monday 19 ga watan oktoba 2020.

 2.  Za a cigaba da gudanar da biyan kundin rijistration na kakar 2019/2020  ga duk tsofi da sabbin dalibai a ranar monday 19 ga watan oktoba 2020, zuwa juma'a 30 ga watan oktoba 2020.

 3.  Za arantsar da daliban kakar 2019/2020 a ranar  Talata 27 ga watan oktoba 2020.


Dalibai sunsan cewa hukumar makarantar ta taneje kayan gwajin cutar covid-19, sanan malamai da dalibai sun bi dukan ka'idojin kae kai daga cutar.




Registrar

Post a Comment (0)
tsoffin labarai Sabbin Labarai