Hukumar makarantar Kaduna State College of Education Gidan waya, Kafachan ta amince da bude makaranta ga daliban masu karatun a bangaren NCE da Degree farko a rana ku kamar haka:
za abude makaranta ne a ranar laraba 21 ga watan oktoba 2020, ma daliban 100l da kuma 200l da NCE (Regular) su dawo makaranta.
Sai kuma ranar monday 26 ga watan oktoba 2020, ma dalibai 300l (NCE regular) suma su dawo.
KAIDOJIN DA DALIBAI ZASU BI DON KARIYA
1. Saka nose mask a koda yaushe
2. Wanke hannu akai akai
3. Amfani da sinadari hand sanitizer
4. Bayada tazara a tsakanin juna
5. Da duba yanayi jiki
6. da duk wasu kaidojin kariya daga kamuwa da covid-19
Marcus Timothy mnim
Registrar