Student Union Government re shen Makarantar Nuhu Bamali Polythecnic zaria, tafitar da sanar wa game da komawa makaranta.
Biyo bayan sanarwa bude makarantu karkashin ikon gwamnatin jihar da gwamnatin Jihar kaduna tayi ta hanyar ma'aikatar ilimi ta jihar in da aka yada abude makarantu a ranar 19 ga watan oktoba 2020 a fadin jihar.
SUG UNION din sunyi kira ga daliban makarantar Nuhu Bamali Polytecnic Zaria, cewa har yanzu basu samu wani sanarwa daga hukumar makarantar ba akan batun komawa makaranta a ranar 19 ga watan oktoba 2020.
Don haka suna shawartan dalibi da su kara hakuri sukuma jira sanarwa daga hukumar makaranta don dawo wa.
Sanarwa
Comrd. Muhammed Lawal
(P.R.O)
Nice 1 bro
ReplyDelete