SUG : Sako Kan Komawa Makaranta Nuhu Bamali Polytecnic Zaria

 



Student Union Government re shen Makarantar Nuhu Bamali Polythecnic zaria, tafitar da sanar wa game da komawa makaranta.


Biyo bayan sanarwa bude makarantu karkashin ikon gwamnatin jihar da  gwamnatin Jihar kaduna tayi  ta hanyar ma'aikatar ilimi ta jihar in da aka yada abude makarantu a ranar 19 ga watan oktoba 2020 a fadin jihar.


SUG UNION  din sunyi kira ga daliban makarantar Nuhu Bamali Polytecnic Zaria, cewa har yanzu basu samu wani sanarwa daga hukumar makarantar ba akan batun komawa makaranta a ranar 19 ga watan oktoba 2020.


Don haka suna shawartan  dalibi  da su kara hakuri sukuma jira sanarwa daga hukumar makaranta don dawo wa.


Sanarwa


Comrd. Muhammed Lawal

(P.R.O)



1 Comments

Post a Comment
tsoffin labarai Sabbin Labarai