Fedral University Gusau Zata Fara Saida Post UTME/DE Form Na Shekarar 2020/2021



Hukumar makarantar Fedral university Gusau, na kira ga daliban da suke nema gurbin karatu na kakar 2020/2021 a makarantar, cewa zata fara saida form din post UTME/DE.


KA'IDOJIN  DA DALIBI ZAIBI KAFIN CIKA FUGUSAU 2020/2021 POST UTME/DE


 1.  Dole sai dalibi ya samu maki 160 a jarabawar JAMB.

 2. Dole sai dalibi yazaba makarantar a rukuni farko na zabi sa a jarabawar JAMB dukan daliban UTME/DE.

 3. Dole  Dalibi ya zamana ya na da credit 5 a jarabawar sa na Olevel daukan daliban UTME/DE.

 4. Daliban DE sai yatabatar yana da lower credit a sakamokon sa na diploma ko point 7 a sakamokon NCE ko IJMB.

 

YADA DALIBI ZAI CIKE FORM DIN FUGUS 2020/2021 POST UTME/DE 


Dalibi sai ziyar ci shafin bada admission na makarantar fedral univeraity gusau, akan adreshin yanar gizo na :

www.putme.fugusau.edu.ng

Sanan ya hada remita da zai biya naira #2000 a matsayin kudin tantace wa.


DANNA NAN DON CIKA FORM DIN


LOKACI CIKAWA


Za afara cika form din ne a ranar litini 19 ga watan oktoban 2020, sa'anan a rufe ranar  lahadi 8 ga watan nuwamba 2020.


Gargadi:  duk dalibin da bai cika wanan form din ba to bazai samu gurbin karatu a kakar shekara 2020/2021.

Post a Comment (0)
tsoffin labarai Sabbin Labarai